Obafemi Awolowo | |||||
---|---|---|---|---|---|
1967 - 1971 ← Festus Okotie-Eboh (en) - Shehu Shagari →
1 Oktoba 1954 - 1 Oktoba 1960 - Samuel Akintola → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Ikenne, 6 ga Maris, 1909 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Mutuwa | Ikenne, 9 Mayu 1987 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Hannah Idowu Dideolu Awolowo (1937 - | ||||
Yara |
view
| ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Baptist Boys' High School University of London (en) Kwalejin Wesley, Ibadan | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya, trade unionist (en) da Malami | ||||
Mamba | Fabian Society (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Kiristanci | ||||
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar Unity Party of Nigeria |
Chief Obafemi Jeremiah Oyeniyi Awolowo, GCFR (Harshen-yrbnc|Ọbáfẹ́mi Awólọ́wọ̀; Yarayu daga 6 ga watan Maris shekara ta 1909 zuwa 9 ga watan Mayu shekara ta 1987), Dan Najeriya ne, kuma yana daga cikin manyan kasa, wanda yataka gagarumar rawa wurin neman yancin Nijeriya, da kuma a jamhoriya ta farko data biyu a Yakin Basasan Nijeriya. Yaro mahaifinsa manomi ne kuma bayerebe ne. Shine Firimiya na farko a Shiyar Kudu maso Yammacin Nijeriya, daga bisani kuma yazama Kwamishinan kuɗi, kuma mataimakin Shugaban majalisar zartarwa ta kasa lokacin yakin basasa. Sau uku yana neman takarar Shugabancin kasar Nijeriya.[1] Dan asalin garin Ikenne dake Jihar Ogun a kudu maso Yammacin Nijeriya, yafara harkokinsa kamar yadda wasu daga cikin abokansa, a matsayin mai kishin kasa, Nigerian Youth Movement inda yakaiga zama sakatare na shiyar Yamma. Awolowo was responsible for much of the progressive social legislation that has made Nigeria a modern nation.[2] Shine farkon Shugaban Kasuwancin Gwamnati kuma Ministan Kananan Hukumomi da Kudi, kuma Firimiyan farko na yankin yammaci a karkashin Nijeriya tsarin parliamentary system, daga shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu (1952) zuwa shekara ta alif ɗari tara da hamsin da tara (1959). Shine the official Leader of the Opposition in the federal parliament a gwamnatin Balewa daga shekara ta alif ɗari tara da hamsin da tara (1959) zuwa shekara ta alif ɗari tara da sittin da uku (1963). Kasantuwar ire-iren cigaban daya taimaka wa kasar sa yasa, Awolowo yazama na farko daga cikin Yarbawa da akawa lakabi da Shugaban Yarbawa (Yoruba: Asiwaju Awon Yoruba ko Asiwaju Omo Oodua).